Posts

Showing posts from November, 2018

An Dakatar da Wadansu Sarakunan

Image
An Dakatar da Wadansu Sarakunan Zamfara Kan Zargin Su Da Hanu A Sace Mutani Da Akeyi Aka Jihar
Gwamnatin jihar Zamfara da ke Najeriya ta ce ta dakatar da wasu sarakuna daga mukamansu bisa zarginsu da alaka da ‘yan fashin shanu da masu garkuwa da mutane. Kwamishinan kananan hukumomi da masarautun jihar, Alhaji Bello Dankande, ya shaida wa mA’ajiyarmu cewa an dakatar da hakimai uku sannan na hudu ya gudu.
“Duk wani basaraken da ka ga mun dakatar, mun samu labari yana mu’amala da wadannan ‘yan ta’adda. Misali, akwai wani uban kasa da aka kawo mana korafi a kansa cewa, na daya, ya tura galadimansa ya karbi belin barayi daga hannun ‘yan sanda. “Haka kuma ya karbi kudi daga hannun wani dan ta’adda. Mutanen garin sun zo sun ce ya karbi N50,000,” in ji kwamishinan. Ya kara da cewa za a gudanar da bincike kan hakiman sannan a tube rawunan da ke kansu “kafin a gabatar da su a gaban shari’a.” Matsalar satar mutane domin karbar kudin fansa da kuma ta barayin shanu ta yi kamari a jihar Zamfara, inda a w…

Labari mai dadi: Anfara Ruwan

Image
Labari mai dadi: Anfara Ruwan Wuta Akan yan Ta’adda da suka kai hari A metele Borno
Yau kwanaki hudu sojojin saman Nigeria suke ruwan wuta a kan tawagar ‘yan ta’addan da sukayi hari a sansanin sojoji dake kauyen Metele karamar hukumar Guzamala jihar Borno
Jiragen yakin sojojin saman Nigeria kirar Mi-34M wani samfurin jirgin yaki ne wanda harsashin bindiga baya hudashi sunyi ruwan wuta daga sama da manyan bama-bamai masu linzami akan ‘yan ta’addan, dukkan kayan yakin da suka dauka a sansanin sojoji dake Metele jiragen yakin sun lalata, kuma zuwa yanzu babu wanda ya tsira daga cikin ‘yan ta’addan da sukayi harin
Bayan ‘yan ta’addan sunyi harin Metele suka kashe mana sojoji tare da kwashe kayan yakinsu, sai suka nufi kauyukan Tumbun-Rego da Kangarwa da Mainok a daidai lokacin da jiragen leken asiri ta sararin samaniya suka bi diddiginsu, kafin nan sai aka aiko da jiragen yaki dauke da bama-bamai da manyan bindigogi masu cin nisan dogon zango akayi kaca-kaca da tawagar ‘yan ta’addan, wanda y…

Sabuwar Shirin Yan Shi’a Wa

Image
Sabuwar Shirin Yan Shi’a Wa Sojojin Nigeria Jama’a ku karanta abinda wannan ‘dan shi’ah ya wallafa
Hakika tsaron Nigeria na fuskantar babban hatsari na ‘yan shi’ah a nan gaba, dole gwamnatin Nigeria ta haramta shi’ah sannan a dena daukarsu kowani irin aiki na tsaroYanzu wannan kuna ganin ba zasu iya bada bayanan sirri ga ‘yan ta’adda domin a hallaka jami’an tsaron Nigeria ba?
Ya zama wajibi rundinar sojin Nigeria ta saka ido akan jami’anta ‘yan shi’ah ta hanyar bin diddiginsu, dama ana zargin akwai maciya amana daga cikin sojojin da suke bada bayanan sirri ga ‘yan ta’adda
Wannan fa shine tarbiyyan da Zakzaky ya reni magoya bayanshi a kai, dole dolen gwamnatin Nigeria ta haramta kungiyar shi’ah magoya bayan Zakzaky idan ana neman zaman lafiya Yaa Allah Ka mana maganin ‘yan ta’adda da ‘yan uwansu tsageru ‘yan shi’ah Amin

Zan Jagoranci Sojoji Zuwa Sambisa

Image
Zan Jagoranci Sojoji Zuwa Sambisa Da Kaina  Buratai
Zan Jagoranci Sojoji Zuwa Sambisa Da Kaina – Buratai
,Boko Haram Tazo ‘Karshe A Najeriya Da Yardar Allah, Domin Lissafinmu Ya Dawo Kansu Don Ganin ‘Karshensu, Yanzu Haka Mun Aika Da Rundunar Sojojin Najeriya Akalla Kimanin Sama Da Sojoji 20,000 Don Su Yaki ‘Kungiyan Boko Haram, Su Kuma Fatattakesu Daga Wannan ‘Kasar, Su Kamo Na Kamowa, Suka Kashe Na Kashewa..

Ya Kashe Jaririnsa sa Sabida Bashi

Image
Ya Kashe Jaririnsa sa Sabida Bashi Da Kudi Saya Masa Ragon Suna
Rashin kudin siyan rago ya haddasa wannan magidanci ya kashe dan cikin shi
Habibu Bala ya amsa laifin aika-aikar da ya tafka yayin da aka bayyanar dashi gaban manema labarai a hedkwatar rundunar yan sanda dake nan garin Bauchi.

Hukumar yan sanda na jihar Bauchi sun cafke wani magidan mai suna Habibu Bala mai shekaru 25 bisa ga kashe dan cikin shi da gangan.
Matashi wanda ya fito daga karamar hukumar Ningi nan jihar Bauchi ya aiwatar wannan mummunar lahani ga danshi bisa ga bassusuka da ci kan dawainiyar hidimar bikin suna. A cewar shi ya yanke shawarar kashe jaririn nashi ne bayan bai samu kudin siya ragon suna. Matashi wanda ya fito daga karamar hukumar Ningi nan jihar Bauchi ya aiwatar wannan mummunar lahani ga danshi bisa ga bassusuka da ci kan dawainiyar hidimar bikin suna. A cewar shi ya yanke shawarar kashe jaririn nashi ne bayan bai samu kudin siya ragon suna.Habibu Bala ya amsa laifin aika-aikar da ya tafka yayin da ak…

Dalibin Jss 3 Ya derka Wa Malamar

Image
Dalibin Jss 3 Ya derka Wa Malamar sa Mai NYSC ciki A jihar Abia
Wani Dalibi Na secandare na SS.3.Ya dankara Wa Malamarsu Da ta  zo  Bautan Kasa  ciki A Jihar Abiya A female member of the National Youth Service Corps (NYSC) has been impregnated by a male JSS 3 student in Abia state.
This happened in a secondary school where the female corper is carrying her primary assignments.
It is, however, being speculated that the female corper must have been ‘jazzed’ by the student as that couldn’t have been easy for her to let the student in between her legs with ‘clear eyes’.
This is quite unfortunate giving the wide range of gap that exists between the corps member and the student.

Maganin Karfin Maza A Saukake

Image
Maganin Karfin Maza A Saukakenemi lafiyarka a saukake kokuma ki nema ma megidanki lafiya cikin dakiku kadan
Tabbas matsalar saurin kawowa ma’ana wato Erection Dysfunction a turance, matsala ce da ke addabar maza masu fama da rashin karfin mazakuta a yanzu saboda shan kafi zabo da ake yawan sha duk ya jawa al’uma sanyi da kuma karancin dogon zango a lokacin saduwa da iyali. 
adding: 0px; transition: all 0s ease 0s; user-select: text !important; vertical-align: baseline;">
Duk jijiyoyn da ke harbowa mazakuta (azzakari) jini duk sun yi sanyi.Toh ga maganin nan a saukake ba sai ka kashe wani kudi ba sosai. Game wannan matsalar ya rinka cin giginya. Sannan yasamu ‘ya’yan baga ruwa (Large Acacia tree) ya dakata
sai ya zuba mata ruwa ya rinka sha zai yi mamaki wallahi.


Amman akwai magunguna na turawa da ake amfani dasu amman ga masu yawan shekaru ne akayi maganin domin su kara masu karfi da kuzari. Kuma magun gunan suna dauke da sina darin (sildinafil citrate) dukan su, sannan suna dauke d…

So Nice+ Hotunan Fati Washa Masu Mutukar Kyau

Image
So Nice+ Hotunan Fati Washa Masu Mutukar Kyau
Hotunan Maryam Yahya Cikin Shigar Kayan Sojoji Se**y Pictures

Image
Hotunan Maryam Yahya Cikin Shigar Kayan Sojoji Se**y Pictures


YADDA ZAKI DAWO DA NI;IMARKI BAYAN KIN HAIHU MEGIDA YAJI DADI

Image
YADDA ZAKI DAWO DA NI;IMARKI BAYAN KIN HAIHU MEGIDA YAJI DADI
Hakika wasu matan sun maida me gida wani soko koko basusan muhimmancin mazajensu ba wata  daga ta haihu to shikenan se ta fara zama cikin dauda babu gyaran jiki babu komai koda yaushe cikin karni da wari wannan sam be dace ba ba haka ake yiba  bara na fadamiki 'yar uwa yanda zaki yi ki tabbatar da tsafyace kanki cikin sauki


✿✿ BAYAN SATI BIYU DA HAIHUWARKI

➽ IDAN KIN HAIHU ➽ sai ki Fara shirya jikinki don tarbar maigida , don in dai lafiya kika haihu Daga lokacin Zaki tsinci kanki cikin kuzari .
Duk wanda ya ganki zai ganki tas kamar ba ki haihu ba .
Don haka tunda tafiyar ta samu sai a Fara shirya jiki , Kiyi kokarin a dafa miki kaza irin ta masu jego ki Fara ci , ( Inda babu kada ki matsawa mijinki ) cin kazar yana Kara gyaran kasan mace maigida yaji ta zam- zam kamar bata haihu ba .
❮❯ shan ya' yan itatuwa akai - akai baran ma ( kankana , abarba , gwada , lemon Zaki .
❮❯ ki dinga yin Kunun aya kina sha. In zai samu Kiyi k…

HADIZA GABON TA SAMU KYAUTAR MOTA ME MUTUKAR KYAU

Image
HADIZA GABON TA SAMU KYAUTAR MOTA ME MUTUKAR KYAU

Hadiza Gabon ta sanar da labarin samun motar a shafin ta na Instagram tare da isar da sakon godiya.

Tauraruwar masana'antar fina-finan hausa ta kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta samu abun farin ciki inda aka yi mata kyautar mota.

Jarumar ta samu kyautar motar kerar Honda daga aminiyar ta, Laila Ali Usman , wacce take shugabantar kamfanin L and N interiors.

Tauraruwar ta sanar da labarin mai farantar da rai a shafin ta na instagram tare da rubuta sako na mika godiya.

Ta rubuta "thank you madam kudi ,my new car @landninteriors thank u".
Tuni dai sauran abokan sana'ar ta suke ta mata sakon


AN GANO WATA MATSALA KAN CERTIFICATE DIN BUHARI S

Image
AN GANO WATA MATSALA KAN CERTIFICATE DIN BUHARI S

Darussa biyu da sukayi layar zana a sabon shaidar Jarabawar gama sakandare na shugaba Muhammadu Buhari
- Babu sakamakon lissafi da sarrafa itace
- A sakamakon da WAEC ta bada a 2015 kuwa, darussa 8 ne
An sake gano wasu matsalolin daga satifiket din makarantar Buhari

Darussa biyu sunyi layar zana a sabuwar shaidar WAEC ta Buhari. Sakamakon 2015 na kunshe da darussan : English Language, Hausa Language, Literature-in-English, History, Geography, Mathematics, Health Science and Wood Work.

Amma a Mathematics da wood work shugaban ya fadi ; shin ko hakan ne yasa aka cire sakamakon su a shaidar da aka bashi ranar juma'a, 2 ga watan Nuwamba,2018?

Amma a Mathematics da wood work shugaban ya fadi ; shin ko hakan ne yasa aka cire sakamakon su a shaidar da aka bashi ranar juma'a, 2 ga watan Nuwamba,2018?

Majiyar mu ta gano cewa shaidar dai bata dauke da darussan biyu. Amma a shaidar da WAEC ta bada domin zaben 2015, mai dauke da suna Mohamed Buhar…