Posts

Showing posts from December, 2018

Beauty queens are not left out on the euphoria of celebration as they join succession of citizens and

Image
Beauty queens are not left out on the euphoria of
celebration as they join succession of citizens and fans of African largest country “Nigeria” to mark their independence. The likes of Miss Nigeria 2017,Chioma Obiadi, Most beautiful girl in Nigeria 2018,Anita Ukah and reigning Miss orient princess Nigeria, Queen Glory peace ikpejip all took part in a photo session to mark the memorable day..

IMPORTANT NOTES:

Image
IMPORTANT NOTES:
1. This scholarship scheme application is best used on the following web browsers: IE9+, Chrome, Firefox and Safari.  2. Ensure that you have entered all details correctly. You understand that making a false statement on this application will disqualify you from this scholarship scheme. Your scholarship if you are successful, will be withdrawn, if at any time it is discovered that you have given false statements on this application. And such false statements may constitute fraudulent activity.


Click Here To Register/Login

Airtel 4.6GB for N200 seems to work for most people while some sim are

Image
At the moment, you should have  more than one option on the cheapest data trending ranging from mPulse to Airtel and glo Jollific8.

Airtel 4.6GB for N200 seems to work for most people while some sim are barren. We’ve posted the guideline you should follow to be eligible for Airtel 4.6GB and it really works for most people.
READ  GBWhatsapp APK 6.55 Latest 2018 Dowload
However, for those who are still finding it difficult to activate the Airtel 4.6GB, you can simply try the guide below;
Migrate to Airtel Smart Value by dialing *314#Change your Airtel Sim Port: If you’ve been trying it on SIM 2 before, change it to SIM 1 or use another phone or MiFi.Send GET to 141Dial *143*pin# to load your N200 rechargeYou’ll get a message that you’ve been given 250MB. Just dial *223# or *140# and you’ll see your original balance of 4.6GB.
READ  Intel Future Computers To have Dual Screen
This method works… You can give it a shot or Just look for your Glo Sim and enjoy Jollific8 data of 5.2GB for N100.
It has …

Sanin kanku ne dole sai bayan 60 days zaka iya chanja sunan ka wani

Image
Sanin kanku ne dole sai bayan 60 days zaka iya chanja sunan ka wani lokacin ma in facebook naka yasamu matsala su hanaka chanja suna

Bugu da kari sannan kuma yanxu wata matsala ta kunno kai musan man Yen arewa masu amfani da shafin facebook wanda xaka ga kana cikin amfani da facebook account din ka lafiya lau.,

sai a wayi gari kaga ansanja maka photo da suna  zuwa na wani qaton arne

hakan na faruwa ne sanadin karancin tsaron da facebook account din ku ke fama dashi domin kuwa wasu bata garine yen dadi DANDATSANCI suke Hacked
na account din ku daga bisani su chanja muku abubuwan ku ko su bata

insha Allah inanan xanyi post na yadda xaku kare facebook din ku daga sharrin wadan nan mutane

idan har ka kasance kana fama da daya daga cikin wadan nan matsalolin dana xano su

to karka damu domin yanxu ne xanyi muku bayani dan gyara abinku da kanku


 yanzu insha Allah zaka iya chanja sunan ka a kullum ta hanyar reporting

Da farko dole ne ya kasance kana da ID CARD ko katin Zave kowani iri idan kuma baka d…

MTN MPulse Browsing Cheat with Spark VPN

Image
Since our beloved MTN N0.0k free browsing cheat has been slashed from 1GB daily to 50MB daily, I guess it's time we switch back to our mPulse data.
I am pretty sure most of you are still flexing the MTN Mpulse browsing cheat with HTTP Injector. Unfortunately, a lot of people have been complaining about being unable to import the HTTP Injector config file due to one reason or the other. MTN MPulse Browsing Cheat with Spark VPN Requirements: >> Android phone. >> MTN SIM with MPulse subscription. (Check how to subscribe HERE). >> Spark VPN APK. Download HERE or HERE. >> Spark VPN config file. Download HERE or HERE.

(It's advisable you download the config file with uc browser and the file you are downloading must be in Kb and end with .svc and not .APK)

Alternative Config Files: Incase the first config file doesn't work for you, then you can try the ones below.

Config File 1: Download HERE or HERE.
Config File 2: Download HERE or HERE. Config File 3: Download 

php

Image
ASSALAM zanfara darasi akan php a nan kamar ynda na tabayin na html a shekaran da ta wuce. amma WAYAN NAN darusana suna yi ne ga masu anfani computer domin ban iya codin da waya ba. kuma wannan darasin bazai zo da screenshot ba kamar na html da mukayi. amma zanyi bayani a iya yanda zaku gane. duk da ni kaina mai koyone amma isha Allah duk wanda ya biyo darasin zai dan fahimce php.. yanxu ga masu shawar koyo suje nan http://php.net/ download.php domin ku dauko kuma kuyi instal na php a computer ku.. bnda tabaci ga masu wayan android amma suma su gwada ko zasu samu nasu a cen ko wani wajan. ku tabatar duk mai ra'ayin koyo ya yi install na php. kamin mu fara...  tau yanxu zamu fara KAI TSAYE. Yana kyau ka duba os (OPERATING SYSTEM)na computer ka wajan istall nap hpp a cikin ta ga kuma wayanda dama sun iya abinsu tau kawai su je wannan link su daukjo abin http://php.net/ dowload.php . Ga kuama wayanda suke irinmu yana da kyau mu fara duba os na system namu domin mu san yanda zamuyi install nasa kasancewar ph…

Jama,a barkan ku Da wannan lokaci

Image
Jama,a barkan ku Da wannan lokaci
barkan ku da sake Saduwa da wannan Shafi Namu mai sunawanan Shafi Namu A Yau Yana Dauke Muku Da wata Hanya mai Matukar Amfani Ga Masu Rike Wayoyi
Sannan Wannan Shafi Yau Zatayi muku Bayani Ne Akan


HANYOYIN DA ZAKUBI DOMIN GANO INDA WAYAR KU TAKE


Yayin Da Aka Sace kota Bata ko kuma ka manta inda ka.aje wayar


Sannan Wanan Bayani Da Zamuyi Zamuyi Ne Akan ANDROID

Sanin kanku ne sauda Yawa Mutum Yakan Rasa Wayarsa Ta Hanyar Sacewa ko kuma ta Fadi ko manta Inda Ka Aje


sai kaga Yana Ta Faman Nema Idanma Sace Wayar Akayi ko kuma Fadi To Mafi Yawanci Lokuci Shida Ganin Wannan Wayar Har Abada


Wasu lokutan Kuma Mutum Yakan Saka Wayar Tasa A SILENT Kokuma Ya Manta inda ya Aje Wayar


Kaga Kenan Ko an Kirawo Wayar Baza kaji Tayi Karaba
Domin War ware Muku


Wannan Matsalar, Shafin Nan


Ta Kawo Muku Wasu Hanyoyi ko Kuma ince Matakai Masu Matukar Sauki

Da Zaku Lalubo Inda wayar Ku take koda Kuwa Saceta akai Kuma Koda kuwa Barawon Ya Jefar Da Sim dinka Daya Sato Tare Da Wayar TakaKafi…

Barkan ku da sake kasan cewa tare da wannan shafi nawa

Image
Barkan ku da sake kasan cewa tare da wannan shafi nawa

zanyi muku cikakken bayani ne akan hanyar da akebi a samu kyautar
1.5gb

A kowani irin layi na Etisalat wanda yanzu suka koma 9mobile


Ga Yadda Tsarin samun kyautar yake
Suna bada wannan kyautar ne ga duk kannin wanda ya sayi sabuwar ANDROID Ko wace iri

akwai wani secret way da ba kowane ya san da ita ba domin kuwa duk kanin wanda yasan ya tava siyan sabuwar android kuma be yarda kwalin wayar ba to ka dauko sa yanxu sai ka karanta wannan darasin nawa


Domin samun naka kyautar

Sai ka dauko kwalin wayar ka bude ka duba cikin kwalin zaka ga wani dan Sticker an rubuta wasu Number, s an rubuta
=== >>PIN+++++++++++

idan wayar ka TECNO ce xaka ga an rubuta PIN FOR TECNO

haka idan Itel,Gionee,infinix, da sauran su

Number guda 15 zaku gansu
Sai ku copy

Ku danna dial *8186*PIN NUMBER#


Insha Allah zaku ga sun baku kyautar

Idan kuma suka maka

You are not eligible for this offer

To
Baka cancanta ba


Amma kwai wata hanya da za, a iya bi ka samu

Kawai ka kirani ta

[…

Jama, a Barkan Ku Da Wannan Lokaci A Darasin Da Zan Gabatar Zanyi

Image
Jama, a Barkan Ku Da Wannan Lokaci A Darasin Da Zan Gabatar Zanyi Ne Akan Wani Sabon Site Wanda Ake Samun Kudi Sosai A Cikin Qanqanin Lokaci
A Takaice Dai Wannan Site Suna Bada Kyautar Points Ne Wanda Zakai

Redeem Su Zuwa Airtime


Suna Bada Kyautar Airtime Ga Duk Sabon Member Wato Wanda Yayi Register


Sannan Bayan Kayi Register Zaka Iya Musu Refferal Idan Kaga Dama

Zaka Cire Kudin Ne Ta Hanyar

Shiga Redeem

Domin Samun Naka

Saika Shiga
Nan
Shiga NanAmma Ka Tabbatar Kanada Email Domin Dole Saida Shi Wanda Zakai

Verified


Allah Sa,a

Ku Gwada Kugani Nima Banyi Post Ba Saida Na Gwada Na Samu Nawa

Na Kiran.......

Karku Manta Kushiga Nan Domin Register

Click Here To Register

Assalamu alaikum kuna tare da da babban shafi

Image
Assalamu alaikum kuna tare da da babban shafi
mai suna
shafin da ya kware wajen kawo muku darasi akan abinda suka shafi fasahar zamani
darasin da zamu gabatar yau zamu yi ne akan masu samun matsalolin sa Security a wayar su daga bisani suka manta
To kamar yadda wasunku sunsan ana iya cire security na waya batare da kaje computer ka biya kudi an cirema ba to saide
kuma mutane dayawa basusan cewa akwai yadda xa kuyi ku cire security kwata kwata sabo da shi wanda mutane suka sani kawai ana iya cire shine a time din da mutum xaiyi amfani da waya amma idan ya kasheta inya kunnan to dole sai ya sake pitarwa, tam ni yanxu abin da xan yi bayani akansa shine
ZANYI BAYANI AKAN YADDA ZAKA FITAR DA NA KO WACE IRIN WAYA
TO AMMA BARI MU FARA DA ANDROID PHONE
YADDA ZAKA BUDE KO RESET DIN SECURITY CODE DIN
WAYAR ANDIRIOD BAYAN KAMANTA A Yau yawancin Mutane Suna Amfani da waya Kirar Andiriod Dan Amfanin kansu. Hakan ne Nema yasa Wasu
Lokuta Wasu ke Sa
Security Code A wayar Tasu, Domin su Tsare wayar Tasu Daga Mut…

Allah Ke Kaunar Kwankwaso, Amma Akwai Matsala A Fitar Da Ake A Kwankwasiyya

Image
Kwankwaso, Amma Akwai Matsala A Fitar Da Ake A Kwankwasiyya.

ALLAH KE KAUNAR KWANKWASO, AMMA AKWAI MATSALA A FITAR DA AKE A KWANKWASIYYA. Rubutawa: Abubakar Lecturer Bana Son Ambatar Kalmar ‘Matsala’ Saboda Ba Abar So Bace. Ina Son Inja Hankalin Dukkan Yan Uwana Matasa Yan Social Media Akan Dan Allah Su Daina Damuwa Akan Fitar Wasu Daga Kwankwasiyya, Wadanda Wallahi Kwankwaso Ne Yake Binsu Bashi Ba Suna Suke Bin Kwankwaso Bashi Ba, A Tsaya Lissafa Taimakon Da Dakta Rabiu Musa Kwankwaso Yayi Musu Bata Lokaci Ne Domin Kowa Ya Sani. Karku Manta Gwamnati Muke Shirin Karba 2019 Da Yardar Allah, Daga Hannun Ganduje Zuwa Hannun Abba K. Yusuf, Kuma Ba Abune Mai Wahala Ba Domin Al’ummar Jihar Kano Basa Tare Da Ganduje, Sunsan Kwankwaso Mai Kaunarsu Ne Kuma Bazai Cucesu Ba. Matsalar Itace Dukda Lusarancin Gwamnatin Ganduje, Amma Yana Dakyau Mu Kara Kaimi Wajen Tallata Yan Takararmu Na PDP, Idan Muka Zauna Bamu Da Aiki Sai Idan Wane Ya Fita Muyi Ta Posting Iri Iri, To Tabbas Ana Kokarin Dauke Hankali…

Jigan Jigan Kwankwasiyya 5 Da Sanata Zarewa Sun Fice Saga Kwankwasiyya Zuwa APC Gandujiyya

Image
Jigan Jigan Kwankwasiyya 5 Da Sanata Zarewa Sun Fice Saga Kwankwasiyya Zuwa APC Gandujiyya
Jigan jigan Kwankwasiyya 5 da Sanata Zarewa sun fice daga kwankwasiyya zuwa APC Gandujiyy. Rahotanni da muke samu da Dumi Duminsa daga Daily Nigeria na nuni da cewa a daren jiya laraba wakilan shugaban kasa Muhammad Buhari da gwamna Ganduje sun kammala wata ganawar sirri da Sanata Isah Yahaya Zarewa tare wasu jiga jigai kuma fulogan Sanata Kwankwaso inda suka cimma matsaya ta komawa jamiyyar APC Mai mulki bayan sun dangwarar da shahadarsu ta kungiyar kwankwasiyya Wadanda suka sauya shekar sune 1.Tsohon shugaban hukumar kula da tasoshin jiragen ruwa na kasa Arch. Aminu Ibrahim Dabo 2. Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano farfesa Hafizu Abubakar 3. Tsohon ma’ajin jamiyyar APC na kasa Alh Bala Gwagwarwa 4.Engineer Muazu Magaji 5. Alh Babangida Sulengaro 6. Sanata Isa Yahaya Zarewa Majiyarmu ta bayyana mana cewar idan ka cire Sanata Zarewa dukkaninin masu canza shekar manyan fulogai ne a kungiyar kwankwasiyya…

Dalilin Da Yasa Muka Yiwa Buhari Ihu -`Yan Majalisar PDP

Image
Why We Promoted Buhari Jesus - Members of the PDP

One of the members of the Peoples Democratic Party (PDP) ruling party said they had been blaming President Buhari for their lack of concern over the failure of the federal government to implement the 2018 budget as it presented. Last Wednesday, some members of the House of Representatives blamed Buhari when he arrived at the House of Representatives to introduce the 2019 budget. When President Buhari entered the hall, some members quenched "noooo", "noooo" with a "false", "fake" cry when Buhari began to announce the success of his government. Speaking to journalists after the presentation of the budget, the chairman of the PDP House of Representatives, Chukwuma Onyema, expressed disappointment to the members of the House of Representatives on the role of the executive body in selecting the services that would be launched by the participants in its 2018 budget. He also stated that even the strike by th…

Duniya Na Kallo Kuna Zubarwa Da Nijeriya Mutunci, Nasihar Buhari Ga `Yan Majalisar Tarayya

Image
Duniya Na Kallo Kuna Zubarwa Da Nijeriya Mutunci, Nasihar Buhari Ga `Yan Majalisar Tarayya


A cikin wani yanayin na ban-tausayi, Shugaba Muhammadu Buhari ya shawarci ‘yan Majalisar Tarayya da su daina tozarta Nijeriya a lokacin da duk duniya ke kallon abin da ke gudana a zauren majalisar. Hakan ya biyo bayan cin fuskar da Buhari ya fuskanta da kuma tozarta shi da wasu mambobi suka yi, a lokacin da ya ke gabatar da kasafin kudi na 2019. An rika yi masa ihu da sowa da furta ba ma yi, ba mayi. Wasu ma sun rika wuce gona da iri, su na cewa karya ce. A cikin tattausar zuciya, shugaba Buhaeri ya roki mambobin da su daina abin da suke yi, domin duniya gaba daya na kallon abin da ke faruwa. Buhari ya shaida musu cewa wannan ne kasafin kudi na karshe da zai gabatar wa majalisar a wannan zango na sa.
Ya dai sake tsayawa takarar shugabancin kasa a karo na biyu, wanda idan bai yi nasara ba, wannan ne zai kasance kasafi na karshe da ya gabatar a zauren majalisar. A baya ya gabatar da na 2016, 2017, 2018 d…