Hotunan bikin zagayowar ranar haihuwar Buhari

Hotunan bikin zagayowar ranar haihuwar Buhari da video 2018 Shugaba Buhari ya yi bikin cika shekara 76 a duniya ranar Litinin
 Manyan jami'an fadar shugaban kasa da hadiman shugaban kasar na cikin wadanda suka taya shi murna
Shugaban ya yi godiya ga Allah da ya sa ya shekara 76 a duniya
Ministar kudi da takwarorinta na ma'aikatar gidaje da hasken wutar lantarki da na tsaro na cikin jami'an gwamnati da suka taya Shugaba Buhari murna

Labarai masu alaka

Comments

Popular posts from this blog

MTN MPulse Browsing Cheat with Spark VPN

Beauty queens are not left out on the euphoria of celebration as they join succession of citizens and