Yanzu bai wuce minti 40 wata babbar mota tirela,tasamu hadari a nan garin KALGO Kebbi state.

Yanzu bai wuce minti 40 wata babbar mota

INNALILLAHI WA INNAILAIHIRRAJIUN.
Yanzu bai wuce minti 40 wata babbar mota tirela,tasamu hadari a nan garin KALGO Kebbi state.
motar tana dauke,da mutane,da shanu,kuma mutane sun rasa rayukkansu da sahen dabbobi duk sun mutu.
hadarin yasamune anan BABBAR ASSIBITIN DA KE KALGO.
Muna rokon Allah swt yaji kan wayanda sukarasa,rayukkansu,da dabbobinsu.
Wayanda sukaji rauninika,Allah kabasu lafiya.
Yatsare hanyoyin matafiya.

Comments

Popular posts from this blog

MTN MPulse Browsing Cheat with Spark VPN

Beauty queens are not left out on the euphoria of celebration as they join succession of citizens and