Oops! It appears that you have disabled your Javascript. In order for you to see this page as it is meant to appear, we ask that you please re-enable your Javascript!
Umar M Shareef Songs

DOWNLOAD UMAR M SHAREEF DAREN JIYA

sabuwar wakar umar m shareef daren jiya

Sabuwar Wakar Umar M Shareef Me Suna  Daren Jiya

 

Download Music Here

 

A yau na kara zo muku da sabuwa waka wanda itama wannan waka ta fasihin mawaki Umar m Shariff mai “Daren Jiya” wanda ogana ontop mr hausamini.com,ya tsaya ya kawo mana baitocin wannan waka kamar haka.

=>> Na KirKiro Zance Nazo Ga Yan RiKa.

=>> Na KanKaro Girma Nasa Cikin JaKa.

=>> Na Tattaro Yarda Duk Na MallaKa.

=>> Na Bijjiro Kauna Na BaKi To RiQa.

=>>  Soyayya Kin Bani Nawa Kin Sata A Zuciya , Shine Yasani Wuya Ko Dadi Ni Bazan BarKiBa.

=>> Farin Ciki Kai Ne Mai Sawa Inyi..

=>> BaKin Ciki Kai BaKa So Inyi..

=>>  Gidanmu Nake Can Nike Da Ra,ayi..

=>>  In Hau DoKi A Kirani Ta Dan Saurayi..

=>> Giya Naso Nasha Kunga Bazata Sakeni Ba…

=>> Kushe Bazata Sanya Indai SonKa Ba…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker
%d bloggers like this: