Oops! It appears that you have disabled your Javascript. In order for you to see this page as it is meant to appear, we ask that you please re-enable your Javascript!
News

Jama’ar gari sun kori sarkinsu sukutum saboda babban laifi da suka ce ya aikata

Jama'ar gari sun kori sarkinsu sukutum saboda babban laifi da suka ce ya aikata

Sun kori sarkin tare da ahalinsa daga cikin garin – Anyi kokarin jin tabakin sarkin amma ba’a sameshi ba

Jama’ar gari sun kori sarkinsu sukutum saboda babban laifi da suka ce ya aikata Jama’ar dake zaune a yankin Ilogbo Ekiti a Ido Osi karamar hukumar jahar Ekiti sun kori sarkin su da iyalansa gaba daya daga cikin garin. Yan garin sun bayyana cewa sarkin yana bada goyan baya wajen aikata barna a yankin,sannan ana lalata kayayyakin al’unmar yankin

Da yawa daga cikin mutanen sunce ana yawan kawo musu farmaki tare da sanya hannun dan sarkin garin Adeleye Ajayi. A wani hari da suka kaine sukayi sanadiyyar rasa ran wani yaro a cikin yankin. Yan garin sun sanarwa da sarkin akan barnar da dansa yakeyi musu amma yayi burus da lamarin. An samu nasarar kama dan sarkin tare da wasu mutane Bakwai,yayin da akakai gawar yaron mutuware . Munyi kokarin jin tabakin sarkin amma hakan bai samu ba

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker
%d bloggers like this: