Oops! It appears that you have disabled your Javascript. In order for you to see this page as it is meant to appear, we ask that you please re-enable your Javascript!
News

Siyasar Saudiyya: Watakil Sarki Salman ya sauke dansa daga Yarima mai jiran gado, kan kisan Khashoggi

Siyasar Saudiyya: Watakil Sarki Salman ya sauke dansa daga Yarima mai jiran gado, kan kisan Khashoggi

 

Siyasar Saudiyya: Watakil Sarki Salman ya sauke dansa daga Yarima mai jiran gado, kan kisan KhashoggiA farko kasar ta Saudi bata yi wani abu akan batansa ba – Bincike ya nuna cewa an shirya yin kisan neSiyasar Saudiyya: Watakil Sarki Salman ya sauke dansa daga Yarima mai jiran gado, kan kisan Khashoggi Ana zargin yarima Mohammed bin Salman akan rasuwar wani dan jarida wanda aka rasa shibayan ya shiga ofishin jakadancin kasar Saudia dake Istanbul.

A farko Saudi Arabia batayi wata hobbasa ba akan batan nashi kafin a zarge su da dawowa da gawar shi a 2 ga watan October.

A ranar Alhamis babban dan Khashoggi mai suna Jamal Khashoggi ya hada kan iyalanshi suka bar Saudia zuwa Washington DC. Hukumar bincike ta Saudi tace da alama wannan kisan an shirya shi ne sannan sunaci gaba da gudanar da binciken don gano wanda keda hannu a ciki. Yanzu kuma rahotannin cikin gida na cewa bayan yawan korafe-korafe daga malamai da masu fada a ji, boye ko a fili, Sarki Salman na duba yiwuwar sauke dan nasa daga matsayin mai jiran gado, musamman bayan alamu sun nuna ya san da kisan da aka yi wa Jamal. Wannan na nufin akwai yiwuwar a dauko kanensa Khalid, ko kuma wani daga cikin tsofin ‘ya’yan Sarakunan, musamman daga gidan Fahad ko Faisal ko ma Abdalla.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker
%d bloggers like this: